Home

Music

Video

Kanny

Wata Matar Aure Ta Koka Gameda Girman Mazakutar Mijinta

Wata matar Aure ta koka gameda girman mazakutar mijinta ,
A yayinda wasu yan mata da Wasu matan suke gurin samun namijin da zasu aura ya kasance mai babbar mazakuta ,sai gashi wata ta koka Saboda girman mazakutar mijinta.
Wata matar Aure mai suna Azia Joseph ta koka gameda girman mazakutar mijinta, matar dai mai suna Azia ta bayyana hakan ne a shafinta na Sada zumunta (social media)  Inda matar ta bayyana cewa tana shan wahala gaya a dik lokacin da mijinta ke saduwa da ita.

Matar tace bata taba Jindadin kwanciya da mijinta ba Saboda girman mazakutar sa, takara dacewa bazata iya cigaba da juriyar daukar dauyin mazakutar mijinta ba,  don haka yasa ta bayyana a shafinta na Sada zumunta domin neman shawara.


Wannan Ba sabon abu bane domin kuwa a jihar Zamfara ma wata matar Aure ta maka mijinta kotu Saboda girman mazakutar sa
Matar mai suna Aisha ta roki kotun data raba aurenta da mijinta mal. Ali Maizinari saboda bazata iya juriyar bashi hakkin aure ba saboda girman al'aurarsa.

Mijin matar mai suna Mal Ali Maizinari baiyi musun abunda matarsa ta bayyanawa Kotu ba, saidai yanemi matar data biyashi sadakinsa da dikkan kudin daya kashe mata, kudi kimanin N60,000.

Aisha ta bayyanawa kotu cewa ta auri Maizinari ne bayan ta rabu da mijinta na farko.
Ta kara da cewa bayan daura aurenta da Maizinari kafin ta tare gidansa, an gayyaceta zuwa gidan abisa al'ada wanda bayan tayi Jima'i da shi ta wahala sosai.
Yayinda da yazo yasameni munyi Jima'i saidai maimakon nasamu nishadi sai nasamu akasin haka saboda irin girman mazakutar sa.
Bayan faruwar hakan ba na shaidawa mahaifiyata irin halin da tsinci kaina yayin kwanciya da mijina amma tace narika jurewa kuma ta bani wasu kwayoyi.

Kamar yadda matar ta bayyana sun kara yin Jima'i da mijin wanda hakan yakara nuna bawata kwaya da zatasa ta jure kwanciya da shi.
Saboda haka bazata iya cigaba da kasancewa a matsayin matar sa ba, kotun ta raba auren saboda Maizinari baiyi musun abunda matarsa ta shaidawa Alkali ba.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega