Umar M Shareef Yayi Kokari Sosai Wajen Rerewa Tare Da Kuma Taka Rawar Wakar, A Cikin Fim Din Ciwon Idanuna..
Sai Dai Wakar Bamu Samu Kawo Muku Cikakkiyar Ta Ba.. Amma Kuci Gaba Da kasancewa Tare Damu. Zaku Sami Cikakkiyar Wakar Da Zarar Ta Sami Zuwa Garemu.




