Sauke Sabuwar Wakar Hadin Guiwa Na Matashin Mawaki Mai Suna El Sharawi Tare Da Umar M Shareef, Wakar Mai Taken Duniya Rigar Aro Ce.
Wakar Dai Mawakan Sunyita Ne Game Da Yanda Halayyan Mutanen Zamanin Nan Ya Bashi.. Inda Suke Nuna Cewa Diniyar Nan Fa Bata Da Tabbas. Kamar Rigar Aro Take A Wajenmu.




