Sabuwar wakar umar unique in batsoroba, wannnan wakar tayi dadi sosai
Ga kadan daga cikin baitin wannan wakar
=>A daina lefe kawai a bayarda sadaki
=>A koma zuwa saudiya kan jaki
=>Duk yan siyasa Su daina Campaign a radio
=>A maida pepsi Kampanin yin kunun aya
=>A maida Albashi Duk sati Ake biya
=>Adaina spelling a jance C.O a jamia
=>Mata suce majaensu Suyi musu kishiya
=>A ceda da Ahmad Yayi rap a takaice
=>A cema Alinuhu yayi film din Chinanci
=>A zango Yayi wakar Larabci
=>A Mata a kyale Powder
=>Rahama sadau Hadiza Gabon jamila Nagudu Maryam Yahayya. dukkanku In batsoroba kuje Kuyi Aure
Download Here
[Music]Umar Unique in Batsoroba Song
Share this
|
|



