yau ma na sake zo muku da wakar fasihin mawaki Abul D ond da sabuwar mai suna “Tani da manu”. Ga kada daga cikin baitocin wakar ==> Gobe da labari masoyita bazan boye ba. ==> Bana da kai zanyi ado ==> Hanya ta ba gargada biyo ta sai gida. ==> Sanu da sanu kulawar so bazata kare ba. ==> Fito filin ga mu kewa so baya karewa. Download Here



