Home

Music

Video

Kanny

Sabuwar wakar Saniyon M Inuwa -Mariyatul Kifdiyya




Music :: Sabuwar wakar mawaki saniyon m inuwa mai suna ” Mariyatul Kifdiyya ” wakar da yayiwa masu masoyiya mariya domin suma susananayi dasu a fagen masoya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Mariyatul Kifdiyyaaah
– Kina sona ina sonki bazamu rabebaaa
– Kifdiyya nazo gareki bani masauki inda zani kwana
– Nataho da tambura na doka miki sarauniyata
– Kasa samun sanyi a raina
– Sirri na raina shi zanatona
– Tunani naki dare da rana

Download Here

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega