Home

Music

Video

Kanny

Na yiwa musulmai addu'a lokacin aikin Hajji Saratu Gidado




Na yiwa musulmai addu'a lokacin aikin Hajji
Tauraruwar fina-finan Hausa wadda da ita akayi aikin Hajjin bana na shekarar 2018, Saratu Gidado ta bayyana cewa, a lokacin da take dawafi ta saka dukkanin musulmai cikin addu'arta.
Muna fatan Allah ya amsa.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega