
Download Here
Albishirun ma'abota sauraren wakoki a yau nazo muku da sabuwa waka adam a zango mai suna "farin ciki" indai baku manta jarumin ko ince mawakin ya aza gasar rawa akan wannan waka akan kudin dala america $300 wanda idan anka chanzasu zasu kai kimanin naira dubu dari da takwas N10,8000.
To yau ga wakar domin ku sauraro din jinta kuma da wanda zai shiga wannan gasa.



