Home

Music

Video

Kanny

Kalli hotunan tsohuwar jaruma da sabon angon ta




Wannan shine kro na biyu da tsohuwar jarumar zata kara aure sakamakon rasuwar tsohon mijinta Hamza Rijiyar Zaki wanda ya rasu shekarun baya.
Abida Muhammad tana cikin Jaruman da suka taka muhimmiyar rawa wajen farfado da masana'antar fina-finan hausa kuma tauraronta ya haska kwarai da gaske.


A zamanin da tsohuwar jarumar take tashe tana sahun gaba cikin jerin matan da ake ji dasu a farfajiyar masana’antar shirya fina-finan Hausa.
Bayan auren ta da tsohon mijin ta marigayi Hamza Rijiyar Zaki aka daina jin duriarta a dandalin fim.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega