Home

Music

Video

Kanny

Jaruman Kannywood Wajen Aikin Hajjin Bana


Wasu daga cikin jaruman fina-finan Hausa da sukaje aikin Hajji sun saka hotunan su a yayin da suke Mina inda gobe za'a hau Atfa tare dasu. Daga cikin jaruman akwai Hafsat Idris, Halima Atete, Teema Yola, Sapna Aliyu, Mansurah Isah da Saratu Gidado, Daso. Akwai kuma Sadik Zazzabi da me bayar da umarni Aminu Saira da mawaki, Ali Isah Jita, Khalipa, Samira Ahmad. Da Dai Sauransu Muna fatan Allah ya amsa Ibada.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega