Home

Music

Video

Kanny

Kya wawan Hotunan Jaruma Maryam Yahya A Kasa Mai Tsarki wajen Aikin Umara




A wannan shekara mai tsarki wajen aiki umara wanda manya Manya jaruman kannywood da munka kawo muku labari yanxu haka suna can suna gudanar da ibada a kasa mai tsarki wanda ita ma wannan jaruma mai tasowa wanda fim din ta na farko shine mansoor wato maryam yahya itama na can. Allah ka karbi ibadodinmu baki daya amen.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega