Shararriyar jarumar Kannywood wacce tayi fice wato Hadiza Gabon tana rabawa Gajiyayyu kayan abinci a wannan watan me albarka muna mata addu a allah bata ladan niya ameen