Home

Music

Video

Kanny

(Bidiyo) Dadin kowa sabon salo episode 56



Tsakanin Kyauta Dilliya da Hafsatu zma ya kara tsami. Yayin da Dan’asabe yake ta facikon neman na kansa don gyara rayuwarsa, Adama ta dage sai taga bayan cikin Hannatu. An gamu tsakanin Malam MNat’ala da Alhaji Mato. Wizzy da babban abokinsa Badaru sun sa kafar wando daya!

Download Here

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega