Home

Music

Video

Kanny

Abinda Baku Sani Ba Game Da Zuwan Adam Zango Kasar Faransa




Abinda Baku Sani Ba Game Da Zuwan Adam Zango Kasar Faransa
Shahararren Jarumi Kuma Mawaki Adam A Zango Ya Samu babban gayyata daga Wasu Kungiya Na Hausawa Wanda Suke Zama A Kasar Faransa (France) Sun Gayyace Shi Yaje Musu Wasan Karamar Sallah A Kasar Da Suke Ta Faransa .
Wannan babban dama ca ga jarumin Inda zata kara haskaka Shi ga duniya Kuma Zai Zama Kamar Jakadar Nijeriya Kenan A Kasar Faransa .
A Kasar Faransa Basu Cika Jin Turanci Ba Yawancin Yan Kasar Yaran Faransanci Suke Ji Basa Turanci .
Majiyarmu Ta Gano Cewa Ta Hanyar Saka Bidiyon Sa A YouTube Shine Ya Janyo Masa Damar.
Mawakin Na Farin Cikin Wannan Damar Da Ya Samu Sosai .
Daga Nan Kuma Shawara Ga Masu Tasowa A Fannin Waka Kuyi Amfani Da YouTube Domin Sanya Wakokin Ku , Ko Kuma Damar Taku Zata Zo Muku.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega