Home

Music

Video

Kanny

Sabuwar wakar Umar M Shareef - Babba Rana


Albishirin ku Ma'abota Sha'awar ziyayar wannan shafi da sauraren wakoki a yau nazo muku da latest song wanda shahararren mawaki Umar m shareef ya rewa mai suna "Babba Rana" wanda a wannan waka dai yayita ne ga ma'abota amma wannan ba wanda kunka sani bace daban ne da wanda yayiwa Amarya jamila.

Saboda haka kada ka bari a baka labari sai kayi download domin sauraren zaffafan masu tasiri a rayuwar masoya.

Download Here

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega