Home

Music

Video

Kanny

Dandalin Kannywood: Umar M. Shariff yafi kowani mawakin Hausa kyau da daukar wanka (hotuna)





Rahotanni sun kawo cewa anyi ittifakan cewa Umar M. Shariff mawaki sannan jarumi dake tashe a masana’antar shirya fina-finan Hausa wato Kannywood yafi dukkanin mawaka kyau da daukar wanka irin ta zamani.
Mawakindai a kasance jarumi kuma matashi wanda tauraronsa ke kan haskawa, domin anyi hasashen cewa duk yafi sauran mawakan karancin shekaru.

Kamar yadda majiyarmu ta rahoto, mawakin na taka rawa na musamman a wakokin Hausa inda wakokinsa suke tashe kamar irin su Jirgin So, Jinin Jikina, Hisabi da dai sauran su.
Daga Naijhausa

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega