Home

Music

Video

Kanny

Yan bakin ciki da 'Yan zage zage babu hujja kuci gaba Kada ku fasa-ummi zee




ALHAMDULILLAHI
munci munsha mun godewa Allah
.
'Yan bakin ciki da 'Yan zage zage babu hujja kuci gaba Kada ku fasa
.
Amma yakamata kusani TALAUCI ba hauka bane
.
BUHARI kuma ba ma'asumi bane
.
Zee kuma ba jahila bace nafi ubangidanku ilimin gudanar da Gwamnati dana addini

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega