Albishirin ku ma'abota ziyayar wannan shafi hausaloaded blog a yau na ƙara zo muku da sabuwar wakar mawakin soyayya wato umar m shareef mai suna "Tsohuwar zuma". Da jin sunan wannan waka kasan cewa akwai kalaman soyayya domin ko bahaushe yace da tsohuwar zuma ake magana saboda haka kada ka bari a baka labari. Amma ga kadan daga cikin wannan wakar a turanci (hit) :- ⏩ Tsohuwa Ta Zuma Nice Bazan Canja Ba. Karka Yadani .. Mui Aure Shine Burina. ⏩ Tsohuwa ta Zuma Na Barki Bazan Lasa Ba. Sabuwa Gata Itta Ta Zam Zabina. ⏩ Tsohuwa Ta Zuma Nice Ban Zaamo Aibu .. ⏩ Nice Dai AbokiyarKa Tun Farko. ⏩ So Kauna Na Baka Mai ƙarKo. ⏩ Da Na Haura Sama Yanzu Na Sakko. ⏩ A Shirye Nake Inkaika Gidanmu Nai Qarko. ⏩ Ada Nayi Kure Yanzun Bazan Karaba. ⏩ Ni Zan Farantama Bazan So Ka Koka Ba. Download Here



