DADINA DA GOBE SAURIN ZUWA..
Saura shekara BABA BUHARI yabar VILLA
ba tare daya cika rabin Alkawarin daya daukarwa jama'ar 'kasa ba a wajen campaign 2015
..
Idan kuma ya cika kaso daya cikin Alkawarin goma daya dauka ku kawo su muji
BANDA ZAGI
HUJJA KAWAI NAKESO..



