Allah ya yi wa fitaccen jarumin finafinan Hausa, Malam Waragis rasuwa da safiyar yau Talata. Da fatan Allah ya ji kansa da gafara, ya kuma kyauta bayansa amin.