Home

Music

Video

Kanny

Wani Maigida Ya Saki Matarsa Bayan ya siyo Budurwar Yar tsana (Hotuna)





– Wani gizo da ya sami budurwar danko ya saki matarsa ta aure
– An dai fara sayar da ‘yartsanar ne domin masu rashin farin jini
– Kasashe da yawa na sayar da ‘yar-tsanar, tana kai dala 3,000
Wani mutum a kasar Botswana ya saki matarsa mai rai mai jini a jika ya auro bebin roba ta soyayya, ya ce ita ta fi masa matar tasa domin bata da bukatu da yawa.


Ita dai ‘yar tsanar daga kasashen Turai ake siyo ta ko a aika kudin su turo a jirgi, kuma tuni ya aika aka samo masa tasa, sai kuma ya saki tasa matar domin abin kunya.

Ga dukkan alamu dai auren nasu dama baya samun zaman lafiya, kuma wasu da yawa na gudun matasu saboda sayayya da ciyarwa.
YAnzu dai bebin roba ya zama ruwan dare ga masu kunya ko ja’irai, da ma kuma masu sha’awar wannan tabara.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega