Karuwa mafi tsufa a Kasar Kenya ta yi ritaya bayan da ta kwanta da mazaje 28,000 a cikin shekaru 23.
Sarah Mutero ta ajiye wannan sana’a ta karuwanci tana shekaru 49 da haihuwa.
Matar dai ta samu gagarumar kyauta da Kuma kyautar fili a garinsu na Makuyu inda jama’a suka yi alkawarin yi mata karo karo don gina mata sabon gida.



