"Duk abunda kuka ga sunayi suna sane kuma su suke kirkirar hakan don su motsa jam'iyya kar a ce ai kwana biyu an manta da su to ku sani ku Masoyansu ku suka mayar mahaukata in baku manta ba a shekaru baya suntaba shirya irin wannan rikicin nasu mu kazo mukai ta cecekuce a kai Amma daga Karshe mai hakan ta haifar sai suka maidamu bamu san komai ba
Dan haka kusan duk wanda yasa kansa sai yayi dana sani ni yanzu babu ruwana da kowa a cikinsu dan ba wanda a cikinsu zai iya kashe min matsalar dubu 200,000 kowa a cikinsu na zauna da shi ba wanda bai moreniba akan harkata ta editing Amma babu wanda na taba wa aiki ya dauki dubu dari 100,000 ya bani in kuma da akwai ya fito ya karyatani sai dai kai ta bautar banza sun fiso kullum kai ta basu girma suna zaluntarka to ku sani anyi walkiya munga kowa.
Kar_Nake_Kallonku ba ruwa na da rigimar wani ni ma takaina nake in kanayi dani inayi da kai in bakayi dani nima baruwa na dakai, ku kuma Ali Nuhu da Zango duk sanda kuka ga dama ku shirya ku ta dama ni ko a jikina ko kuma mutum ya bar industry din tuda ba da ita aka haifeshi ba don haka mu zamu ciyar da harkar gaba
insha Allah tunda ku kunsa Hassada da munafurci da gwara kan masoyanku kuje kuyi tayi don haka ni na dogara GA Allah shine gatana ba wani mutum ba".