Home

Music

Video

Kanny

General Bello Muhammad Bello (BMB) Ya Fadi Mummuna Akan Ali Nuhuq



Kamar yadda na fada duk yaron Ali daya sake zagin iyayena a kan Ali, sai na mayar da martani saboda iyaye sun wuce wasa.
To ka kirani dan shege ko? To ga martani.

A ina ka taba ganin Musulunci ya halatta namiji kirista ya auri Musulma mace?
Kafi kowa sanin waye uban gwarzon naka!
Kaga kenan, maganarka ta siffanta ne a kan gwarzon naka.

JAMA'A KUYI HAKURI FA, WALLAHI BABU WANDA ZAI SA A ZAGI IYAYENA NAYI SHIRU KODA KO RAI XAIYI HALINSHI.

Meye kuka gani akan wannan?

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega