Home

Music

Video

Kanny

"Ina son Adam A. Zango"-Inji Fati washa ati Washa



Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa ta bayyana abokin aikinta, Adam A. Zango a matsayin wanda yek birgeta/ tako so, Fati ta saka wannan hoton na Adamu dake kasa kuma ta bayyanashi a matsayin wanda take muradi.
Bayan data bayyana hakanne mabiyanta suka rika bayyana mabanbanta ra'ayoyi akan batun, kamar Haka:

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega