Home

Music

Video

Kanny

Bantaba Ganin wanda Suka Raina MATA Ba irin M AZAN HAUSAWA-Inji fati Muhammad



.. . Babu Dama MACE tayi magana Sai Kaji Suna ZAGI suna Cewa ki nemi MIJI Kiyi Aure, Shin Meye Matsalarmu daku ne? Tunda Ba kune kuke Daukar Nauyinmu Ba. Yakamata Ku kyalemu Haka kuje kuji da Rayuwarku muji da Tamu

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega