Home

Music

Video

Kanny

Bana so a daina magana akaina: Me kyau ko marar kyau - Adam A. Zango



na-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya bayyana cewa akwai banbanci tsakanin Adamun da aka sani a shekarar data gabata, 2017 da kuma Adamun sabuwar shekarar 2018, Adamun yace bayaso a daina magana akanshi a koda yaushe.
Ya kara da cewa magana me kyau ko marar kyau, yana so a cigaba dayi akanshi, domin koda masu sukarshi suna kara taimakawane wajan tallatashi a Duniya, ya kara da cewa duk wanda ya sanshi to ya karu dashi, wanda be sanshi ba kuwa yayi asararshi.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega