Hackers sun sace account Instagram din jaruma A'ishat Tsamiya wanda wani bangare ne babba a rayuwar ta. Dubi da zaman ta jaruma, shafin ne yake bata dama ta gana da masoyan ta musammam wurin watsa musu labarai da suka shafi sana'anta da kyawawan hotunan ta.



