Home

Music

Video

Kanny

Shin Da GasKe Ne Ado Gwanja Zaiyi aure??



Anga wadannan hotunan na shahararren mawakin mata, Ado Isah Gwanja tare da wata budurwa, yanayin daukar hoton akwai alamar soyayya tattare dashi kuma wasu sun rika fadin saima ranar Wanda hakan yake alamta cewa watakila Adon zaiyi aurene. Shidai bai bayyana hakan da kanshiba, amma koma dai menene lokaci be bar komai ba.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega