Home

Music

Video

Kanny

Sabuwar wakar Umar M Sharif Yaki A Soyayya -new song



Saukar da sabuwar wakar Umar m sharif Yaki A Soyayya
Albishirin ku ma'abota ji gami da sauraron wakokin, yau gamu dauke muku da sabuwar wakar nan ta Umar M Sharif wacce kuka dade kuna jiranta na sabon film din Nafisa Abdullahi Mai Suna Yaki A Soyayya a matsayin waka ta biyu a film din
Kamar dai yadda kuka sani Jaruma Nafisa Abdullahi har gasa ta rawa tasa a kan wannan wakar wanda yanzu haka gasar har tayi nisa hakika wakar ta bugu kuma tayi dadi sosai Gatanan ku saukar ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya
Download Here

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega