Home

Music

Video

Kanny

Iyalan Dasuki Sun Roki Gwamnati Ta Sake Shi



Iyalan Tsohon Mai Ba Shugaban Kasa Shawara Kan Harkokin Tsaro, Kanal Sambo Dasuki sun nemi gwamnatin tarayya ta sake shi. Iyalan sun yi wannan kiran ne a karkashin kungiyar Sultan Ibrahim Dasuki a lokacin da suke juyayin cika shekaru biya da ci gaba da tsare dan uwan nasu bisa zargin karkatar da kudaden makamai.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega