Home

Music

Video

Kanny

Duk Wanda Aka Kama Yana Amfani Da Wayar Selula A Gidan Mai Zai Je Kurkuku"



Rundunar 'yan sanda ta yi gargadin cewa ta ba jami'anta umarnin cafke duk wanda aka samu yana amfani da wayar selula ko shan taba a gidan mai.
Kakakin rundunar, Jimoh Mashood ya ce duk wanda aka kama kan aikata wadannan laifuka zai iya zuwa gidan kurkukusaboda a halin yanzu aikata hakan na cikin jerin miyagun laifuka.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega