Home

Music

Video

Kanny

Bello Muhammad Bello(General BMB) ya samu karuwar 'yan biyu



Bello(General BMB) ya samu karuwar 'yan biyu Bello Muhammad Bello(General BMB) ya samu karuwar 'yan biyu
barkaci tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello(GeneralBMB) da 'yan biyu, a wani sako daya fitar ta yace yana katsina amma ya bari ya tafi gida Jos dan shaida wannan kyauta da Allah ya mishi. Muna tayashi murna da fatan Allah ya rayasu ya kuma Albarkaci rayiwarsu.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega