Home

Music

Video

Kanny

A Zango :-nasihata zuwa ga masu zagina akan naje maulidi



A wani faifan video da jarumin ya sake a shafin shi na Instagram, jarumin ya bayyana cewa yana mamaki yadda mutane suke murnar ranar haifuwar su amma suke haushi da na fiyayyen halitta (saw). Daga karshe jarumin ya bukaci su facade ilimi domin ilimi kogi ne, karsu kuntata yalwan bincike a cikin

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega