Home

Music

Video

Kanny

Kannywood: Abdul Shareef ya bada dalilan da suka saka ya bar waka ya koma fim


Dukkaninsu mawaqa ne, amma shekaru 5 da suka wuce sai Abdul ya koma yin fim Abdul Shariff, kani ga Umar Shariff, ya bayyanawa majiyarmu cewa ya bar waka domin fim ne bisa kaddara.: Abdul Shareef ya bada dalilan da suka saka ya bar waka ya koma fim A cewarsa, ya kai matsayin fitowa a fim ne ba tare da sanin ko taimakon yayan nasa ba, saboda sha'awarsa da waka bata kai ta yin fim ba. Ya sami kwarin iwar shigga fim ne a shekarar 2012, kuma yace ya fara da sa'a.
A yanzu dai ya zama shahararren mai yin fim wadanda suka hada da Jinin Jikina, shi da Ali Nuhu

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega