Home

Music

Video

Kanny

HOTUNAN Alinuhu Da NaFisa Abdullahi A Filin Chelsea Wajen Kallan Wasan Premier



Kamar Yanda Mu Sani . Jarumai Kamar Su Ali Nuhu, NaFeesat Abdullahi Tare Da Ramalan Booth, Sun TafI Kasar England Domin Karbo Wani Award Da Za.a Basu Acan .. Ga Hotunan Dasu DauKa Yayin Kallon Wasan Manchester Unied Da Kuma Chelsea FC, A Filin StanFord Brighch Na Kasar England A Birnin London

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega