Home

Music

Video

Kanny

Ganduje ya gayyaci Shekarau bude asibitocin da ya gina kafin zuwan Buhari ya kaddamar da su



Ana sa ran shugaba Muhammadu Buhari zai kaddamar da asibitin a wannan watan Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gayyaci tsohon gwamnan jihar, mallam Ibrahim Shekarau zuwa wajen bude sababbin asibitocin da ya karasa wanda Shekarau ne ya gina.
Kwamishinan lafiya na jihar Kano, Kabiru Getso ne ya jagoranci tsohon gwamnan wajen zagaye asibitin.
Ana sa ran shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bude asibitin a ranar 27 ga watan Nuwamba inda zai zama asibiti mafi kayan aiki a Najeriya.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega