Home

Music

Video

Kanny

Buhari ya gabatar da Naira Tiriliyan 8.6 kasafin kudin 2018 ga majalisar kasar


Buhari ya gabatar da Naira Tiriliyan 8.6 kasafin kudin 2018 ga majalisar kasar

Shugaban kasa Muhammadu ya gabatar da kasafin kudin 2018 ga majalisar kasa yau. Buhari ya gabatar da naira Tiriliyan 8.6 a matsayin kasafin kudin shekara mai zuwa. ” An shirya kasafin ne a kan za a siyar da gangar danyen mai kan $45 sannan za ayi canji dala akan naira 305 kan $1.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega