Home

Music

Video

Kanny

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya sake Caccakar gwamnatin Buhari



Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya sake Caccakar gwamnatin Buhari inda ya kalubalancin gwamnati kan ta cika alkawarin da ta daukarwa 'yan Nijeriya na kare lafiyarsu da dukiyoyinsu. Kakakin tsohon Mataimakin Shugaban, Mista Paul Ibe ya ce wadanda rikicin Boko Haram ya rutsa da su wadanda a halin yanzu ke zaune a sansanonin 'Yan gudun hijira sun cancanci kulawa da goyon baya na musamman daga gwamnati.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega