Home

Music

Video

Kanny

Rayuwar Aure Tafi Harkar Film — Fati Ladan


Rayuwar Aure Tafi Harkar Film — Fati Ladan Tsohuwar Jarumar tace bata kewar Kannywood duk da yake tayi rashin ganin abokan aikin ta da dama, saboda rayuwar da ta samu yafi mata ta masana'antar Film. Fati Ladan ta kara da cewa a cikin shekaru hudu da tayi a gidan miji, Allah ya arzurta da da namiji amma Allah ya karbi kayanshi, amma far yanzu bata cire tsammanin haihuwa ba. Daga karshe ta ja kunnen jarumai mata na yanzu da su maida hankalinsu akan sana'ar su, su kuma kare kansu da zarar sun samu miji suyi aure, domin rayuwar jaruma mace 'yar kankanuwa ce.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega