Home

Music

Video

Kanny

Kun san wurin da ake samun aljannah a duniya?


Daya daga wuraren da mahajjata ke fatan zuwa a idan suka je birnin Madina a kasar Saudiyya shi ne wani waje da ake cewa Rauda. Wani waje ne a cikin masallacin Manzon Allah SAW wanda ya ke tsakanin gidansa da kuma mumbarinsa da yake huduba a zamaninsa. Annabi Muhammad SAW ya ce wajen dausayi ne daga dausayin Aljanna, don haka mutane su ke kokawar shiga wajen domin yin sallah.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega