Home

Music

Video

Kanny

Kannywood -Rahama Sadau Ta Turawa Mawaki classic Sako


Idan baku mantaba ClassiQ Dai shine mawakain da ya gayyaceta a wani videon wakar sa wanda dalilin wannan videon aka koreta daga masana’antar shirya fina-finai wato kannywood. Sai gashi jaruma Rahama Sadau A wannan lokaci ta tura masa sakon gaisuwar murnar ranar haihuwar wato Happy birthday. ta bayyana shi a matsayin aboki mai nuna damuwa da taimako kuma tayi fatan maimaituwan shekaru masu albarka ga sahibin nata.

Bayan Ali Nuhu da sadik Sani sadik ba wanda ya taimakawa mahaifina a cikin yan Fim -Yaron wargise


Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega