Home

Music

Video

Kanny

Kannywood : Bello Muhammad Bello Ya Kalubalanci Aminu Shariff Momo



Jaruma General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu Sheriff ya yiwa Umma Shehu kuma ya kalubalenci jaruman da ya kira shi domin yi masa tambayoyi, kuma shima a bashi dama ya yiwa Momon tambayo yi shima. Ku duba wannan hotunan domin karanta abunda BMB ya ce

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega