Home

Music

Video

Kanny

Duk mai son ya aure ni ya fito zai same ni a arha --inji Hauwa Waraka



Hauwa Waraka sanannyar 'yar fim din Hausa ta yi ikirarin cewar a shirye take ta hadawa duk waanda zai aure ta kayan lefe. Hauwa ta yi shelar ne a hirar da ta yi BBC, inda ta bayyana cewa dukkan mai son ta kar yaji tsoro ko fargabar fitowa ya fada mata. Ta ce, auren ta ko kadan ba zai yi tsada ba don zata saukaka masa sosai a arha tubus.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega