Home

Music

Video

Kanny

Buhari yabamu kunya Cewar Shugabar Kungiyar kwankwasiya Weman Development



BUHARI YA BAMU KUNYA .......Buhari yabamu kunya Cewar Shugabar Kungiyar kwankwasiya Weman Development Nigeria Hajiya Sadiya Wurohuna mun zabi Mohammed buhari ne da tunanin zai kawo mana cigaba Tare da kawo karshen matsalolin talakan nageriya amma abin takaici shine Komai Ya Ta'azzara Fiye dana mulkin malfa Wanda Talakawa nacikin kunci amma shugaban kasa ya kasa aikata masu komai. Ya kuma bari ana ta sata a gidan gwamnati yayi shiru To hakika Mu dai munsan Mai gaskiya baya haka ya kamata shugaban kasa ya kula halinda da ake ciki Muna fatan Buhari Yayi hakuri karya Sake Tsayawa takara A shekara ta 2019 ya barwa wani shima ya huta Mungode da niyya Allah ya bada ladan niyya ameen
Daga shafin Mikiya facebook

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega