Wannan wani sabon malami kenan da aka samu wanda ya bayyana cewa Shine Gausin zamani kuma Shine yahau kujerar manzon ALLAH (S.A.W)
Inda ya bayyana cewa kapirai Bamusulmi bane balai Susan mahadi, Amma sunan ANNABI ISAH zai zo, Sabida haka a wurin chirista Shine ISAH
Yakara dacewa a wurin duk musulmin duniya sunsan da MAHADI sukuma yan darika sunsan GAUSI kenan wadannan mukaman duka Shine bisa garesu
Sai dan jarida ya tambayeshi Minene sakonsa zuwa ga Alumma??
Inda yace sakonsa zuwa ga alumma Shine su bada gaskiya Shine Gausin zamani a Yau Shine Mutane su yarda cewa Shine Gausin zamani a Yau kuma Shine yahau kujerar manzon ALLAH (S.A.W)
Inda ya bayyana cewa ko wane Manzo yazo Akwai aikinda ake bashi ya rabawa Mutane shi Aikinsa Shine KALMAR SHAHADA
Zaku iya sauke wannan bidiyon anan
Download Here



