Ana sa rai idan abubuwa sun yi daidai Kasar Syria ta samu zuwa Gasar bayan an hada ta gwabzawa da kasar Australia. Kasar ta Syria da ke ta fama da yaki za ta kafa tarihi idan har ta samu zuwa Gasar cin kofin na Duniya da za ayi a kakar shekarar 2018. Idan za ku tuna Kasar Saudi dai ta sha mugun kashi a hannun Jamus a Gasar da aka buga a shekarar 2002 da ci ha 8 da nema.
Wasan kwallo: Kasar Saudi ta isa Gasar cin kofin Duniya
Share this
|
|



