Home

Music

Video

Kanny

[Music] Sabuwar Wakar Ado Gwanja Fadi Alkairi Full Hausa Song


A Cikin wannan Wakar da shafin Arewarmu.com ya kawo Muku Mawaki ado Gwanja ya fadi kasashe da Kuma garuruwa da sanadin Waka yaje su. Sannan yayi magana Kan batun Yan hassada dakuma Yadda Ake Kallon su da mummunar dabi'a a yanxu. A takaice dai wakar Fadi Alkairi Ado Gwanja yayi tane wa Kansa... Ayi sauraro LafiyaDownload Here

-Arewarmu

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega