Home

Music

Video

Kanny

Kalli Musa, makaho dake sana’ar gyaran takalmi (hotuna)


Anga wani makaho mai suna Musa a jiharJigawa yana aikin karfi yanda ko wani mai kwarjini zaiyi. Mutumin wanda aka haifa a karamar hukumar Maikyari Kaugama a jihar na aiki a matsayin mai gyaran takalmi. A wata zantawa da aka yi da wasu mazaunan Abuja, Musa yana aiki ne domin biya wa iyalen sa bukatun su. Al’amarin Musa dai ya zama abun koyi ga yawancin mutane; yana aiki da kwazo yanda duk wani dan adam mai cikakken gabbai yake iyayi. Ya bayyana kanshi a matsayin mai gyaran takalmi. Wannan lamarin abun mamaki ne ga kowa, idan har zai tashi daga bacci a ko wace safiya ya tafi wajen aiki, me zai hanani yin aiki irin yanda yake yi?

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega