Home

Music

Video

Kanny

(Hotuna) Ankama wasu yan fashi da garkuwa da mutane sanye da kayan Biafra


Masu kokarin kafa kasar Bayafara sun ki bari a yi sulhu - Kamammun 'yan fashi dai tuni an ga kayan masu son Bayafarar a tare da su - Kungiyar IPOB bata mayar da martani ba Tun bayan kiraye-kirayen su na sai an raba Najeriya, samari daga kabilar Ibo sun koma daukar tutar korarriyar kasar ta Biafra, sai dai cikin wadanda a yanzu jami'an tsaro suka kama da laifuka da suka hada da fashi da makami, da kwace, da ma garkuwa da mutane, an gansu da kayan Biyafara.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega